Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Magu ya zargi kwamitin Ayo Salami da take masa hakki

Published

on

Lauyan dake kare dakataccen shugaban hukumar yaki da cin hanci ta EFCC Wahab Shittu ya rubutawa shugaban kwamitin dake Magu, Ayo Salami wasikar neman bahasi kan take hakkin Ibrahim Magu don kare kan sa a ya yin binciken.

Wahab Shittu ya bayyana matakin da kwamitin ya dauka da cewa yana ayyukan sa asirice, yana mai cewar an take wa wanda yake karewa damar jin ta bakin sa

Wasikar mai dauke da kwanan watan jiya na nuna rashin jin dadin sa kan yadda kwamitin yaki amincewa wajen kare kan sa na zargin da ake masa na cin hanci da rashawa tun daga watan Mayun shekara ta dubu biyu da sha biyar zuwa Mayun dubu biyu da 20.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!