Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Masu sana’o’I na kukawa kan cikas da Korona ta yi musu a Kano

Published

on

Masu gudanar da kananan sana’oi daban-daban anan Kano na ci gaba da bayyana irin yadda annobar cutar corana ta jawo musu cikas a cikin harkokin kasuwancin su.

Wakilin mu Abdulkarim Muhammad Tukuntawa ya zanta da Abdullahi Shehu wanda ke sana’ar sayar da Doya da dankalin turawa a unguwar Gidan-Kwari ta cikin shirin Idon Freedom da safiyar yau.

Abdullahi Shehu ya kara da cewa kafin bullar annobar cutar covid -19 a nan Kano yana da jarin daya kai sama da naira dubu dari da hamsin da yake jujjuyawa, amma yanzu jarin nasa yayi masa mummunar illar.

Magidancin Abdullahi Shehu ya kuma yi kira ga gwamnati da ta kara kaimi wajen ganin ta rika tallawa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!