Connect with us

Labarai

MDD ta koka kan yadda yan Najeriya ke wahalar samun takin zamani

Published

on

Mataimakiyar sakataren Majalisar Ɗinkin Duniya Amina Muhammed ta nemi gwamnatin kasar nan ta samar da sabbin tare-tsare da za su baiwa manoman ƙasar damar samun takin zamani.

Amina ta bayyana haka ne yayin tattaunawarta da jaridar TheCable da ke Najeriya, a birnin Washignton DC na Amurka, yayin da aka mata tambaya kan yadda za a bunkasa samar da abinci a kasar nan.

Ta ce “Yadda Najeriya ke fitar da takinta na taimakawa wajen habbaka tattalin arzikinta sai dai kuma manoma a cikin gida ba sa iya saya saboda tsada”.

Ta kuma bayar da shawarar gwamnati ya kamata ta haɗa hannu da masu masana’antu na cikin gida domin samar da takin ga manoman da ke cikin gida.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!