Labarai
Motsa Jiki: Matasa na kwaikwayar Malam Pantami
![](https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2020/11/Biyora-Pantami.jpg)
Ministan Sadarwa na ƙasa Isa Ali Pantami, ke nan yake nuna wa ma’aikatan da ke ƙarƙashin ma’aikatar da yake jagoranta yadda za su motsa jiki a wani taron aiki da suka fara a ranar Litinin.
Sai dai matasa na ci gaba da kwaikwayar ministan tare da ɗora hotunan a kafafen sada zumunta.
Ku kalli wasu daga ciki a ƙasa.
You must be logged in to post a comment Login