Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Mourinho na son sayan Gareth Bale daga Real Madrid

Published

on

Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Tottenham Hotspur Jose Mourinho yana zawarcin dan wasan gaban Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid da ke kasar Spain, Gareth Bale.

Gareth Bale dai tsohon dan wasan Kungiyar da Mourinho ke horaswa a yanzu ne wato Tottenham. Tun yana horas da yan wasan Manchester United Mourinho yaso sayan Gareth Bale amma bai yi nasara ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!