Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kasuwanci

MSME: Bankin tallafawa masana’antu na kasa ya samu rancen dala miliyan daya

Published

on

Bankin tallafawa Masana’antu karkashin ma’aikatar matsakaita da kananan masana’antu, kasuwanci da zuba hannun Jari na kasa ya ce, ya samu rancen dala biliyan daya don tallafawa Kanana da matsakaitan Masana’antu a kasar nan.

Ministan Masana’antu Kasuwanci da zuba hannun jari Otunba Adeniyi Adebayo ne ya bayyana hakan.

Ya ce shirin na karkashin samar da karfin bunkasa asusun tattalin Arzikin kasa, yana mai cewa gwamnatin tarayya zata bada goyon bayan ta wajen bunkasa kanana da matsakaitan sana’o’i.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!