Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Muhammadu Sanusi II ya bar garin Awe

Published

on

Tsohon Sarkin Kano Malam Muhammdu Sunusi na II, yanzu haka ya na kokarin barin jihar Nasarawa zuwa birnin tarayya Abuja.

Bayan ya sauka garin Abujar ne kuma ake sa ran zai kama hanyar zuwa jihar Legas.

Hakan ya biyo bayan umarnin wata babbar kotu a birnin tarayyar Abuja na cewar, a bai wa Muhammadu Sanusi damar shiga ko ina a Najeriyaya ban da jihar Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!