Connect with us

Labarai

Mun hana taron TMG domin matsalar tsaro- Kwamishinan Yan sandan Kano

Published

on

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta ce rashin tabbas game da yanayin tsaro ne ya sanya ta hana gudanar da taron da ƙungiyar da ke adawa da gwamnatin Shugaban kasa Tinubu wato TMG ta shirya a jihar.

 

Kwamishinan ’Yan Sandan jihar, Ibrahim Adamu Bakori, ne ya bayyana hakan yayin wata hira da manema Labarai.

 

Ya ce ƙungiyar ba ta sanar da rundunar ’yan sanda game da shirya taron ba.

 

Adamu Bakori, ya ƙara da cewa matakin dakatar da taron ya zama wajibi domin kare rayuka da dukiyoyin al’umma.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!