Connect with us

Labarai

An yi zanga-zanga a Kano kan yaki da miyagun kwayoyi

Published

on

Al’ummar Rijiyar Lemo layin Baure, sun gudanar da zanga-zangar lumana domin nuna adawa da sha da fataucin miyagun kwayoyi a yankin nasu.

 

Masu zanga-zangar sun yi kira ga Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, da saura masu ruwa da tsaki da s mayar da hankali wajen tura jami’an tsaro zuwa yankin domin ƙara ƙarfafa yaƙi da masu safarar miyagun kwayoyi da kuma masu yaɗa su a tsakanin al’umma.

 

Haka kuma, al’ummar sun miƙa saƙon godiya ta musamman ga Gwamna Abba Kabir Yusuf, da Hon. Muhi Magaji Rimin Gado, tare da sauran manyan jami’an gwamnatin jihar, bisa ƙoƙarinsu na yaƙi da matsalar miyagun kwayoyi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!