Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Mun kammala ayyukan da muka gada daga tsohuwar gwamnati – Masari

Published

on

Gwamnatin jihar Katsina tace tana ci gaba da kashe makudan kudade wajen yin ayyukan raya kasa don inganta rayuwar al’ummar jihar.
Kwamishinan ma’aikatar ayyuka, gidaje da Sufuri na jihar Engr. Tasi’u Dandagoro ne ya sanar da hakan a Katsina.
Mun kashe biliyoyin Nairori, wajen samar da ayyukan ci gaba a jihar tare da kammala wadanda suka gaba daga tsohuwar gwamnati a cewarsa.
Kwamishinan ya kara da cewa, gwamna Aminu Bello Masari ya yi nasarar kammala ayyuka guda 13 daga cikin ayyukan da ya gada daga gwamnatin da ta gabata.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!