Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Mun rushe hukumar gudanar da wasan gudu da tsalle-tsalle ta Najeriya – Dare

Published

on

Ma’aikatar wasanni ta Najeriya ta rushe hukumar gudanarwar wasannin guje-guje da tsalle-tsalle ta kasa.

Hakan na kunshe ta cikin wata sanarwa da mai taimakawa ministan wasanni kan harkokin sadarwa John Joshua-Akanji ya fitar a yau litinin 14 ga watan Yuni.

Sanarwar na cewa an rushe gudanarwar hukumar ne sakamakon karewar wa’adin mulkin shugabannin.

Ministan yayi kira ga mambobin hukumar ta AFN dasu ajiye bambance bambance a tsakaninsu domin su zabi shugabanni nagari a zaben da zasu gudanar a yau 14 ga watan Yuni.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!