Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Hukumar wasan gudu da tsalle-tsalle ta Najeria ta fitar da ka’idojin zabe

Published

on

Hukumar wasannin guje-guje da tsalle-tsalle ta kasa AFN ta sanar da fara sayar da fam din neman takara a zaben hukumar dake karatowa.

Sakataren kwamitin gudanar zaben hukumar Siminialayi Pepple ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar.

Sanarwar mai dauke da ka’idojin zaben, ta ce, za a gudanar da zaben ne a ranar 14 ga watan Yunin 2021 a jihar Kebbi.

Pepple ya kuma ce, duk wanda ke bukatar tsayawa takarar neman wata kujera a hukumar sai ya ziyarci shafinta a karfar Internet domin cike fam din kafin ranar 12 ga watan na Yuni.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!