Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Muna buƙatar ƙarin ma’aikatan jinya a kano – Ibrahim Maikarfi

Published

on

Kungiyar ma’aikatan lafiya da unguwar zoma ta kano ta ce suna bukatar karin ma’aikatan lafiya a cikin asibitocin jihar nan domin taimakawa al’umma.

Shugaban kungiyar Alhaji Ibrahim Maikarfi ne ya bayyana hakan jim kadan bayan kammala shirin “Barka da Hantsi”na tashar Freedom.

Ya ce “yawancin yaran da su ke kammala karatu a fannin kiwon lafiya ba sa samun gurbin aiki a cikin asibitoci,haka kuma kamata yayi gwamnati ta ƙara samar da makarantu a jihar Kano.

Alhaji Ibrahim Maikarfi ya ce kamata yayi dukkan wanda aka ci zarafin sa ya kai korafin sa wurin da ya dace,domin kuwa dukkan wani majinyaci yana da hakki a kan likita.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!