Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Muna da hurumin kama duk wanda ya saɓa doka a kowace hanya – Hukumar FRSC

Published

on

Hukumar kiyaye afkuwar haɗura ta ƙasa FRSC ta ce, tana da hurumin kama duk wanda ya karya dokar hanya a kan kowane titi.

Mai magana da yawun hukumar a Kano SRC. Abdullahi Aliyu ne ya bayyana hakan a zantawarsa da Freedom Radio.

Ya ce, sabuwar dokar hukumar ta basu dama su yi aikin a kan kowace hanya.

Ya kuma bayyana muhimman abubuwan da ya kamata mutane su sani game da ayyukan hukumar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!