Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Najeriya ta matsa mataki na 32 a sabon jadawalin FIFA

Published

on

Najeriya tayi nasarar matsawa gaba daga mataki na 36 zuwa na 32 a jadawalin matakin kasashen duniya a fanin kwallon kafa da FIFA ta fitar na watan Maris din 2021.

FIFA ta ce ta na amfani da jerin makin kowace kasa domin fitar da matakin da ta dace ta samu a cikin jadawali.

A cikin jerin matakin kasashen da FIFA ta fitar a ranar Larabar 6 ga watan Afirilun 2021, Najeriya ta samu zuwa mataki na uku a kasashen Afirka bayan da tayi nasara kan Benin Republic da Lesotho a wasannin share fagen cin kofin Afirka.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!