Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Najeriya za ta kashe miliyan dubu 296 wajen sayan allurar riga-kafin Corona – Zainab Ahmed

Published

on

Gwamnatin tarayya za ta kashe naira miliyan dubu 296 wajen sayan alluran rigakafin corona a shekarar 2021 da kuma 2022.

Ministar kudin kasar nan Hajiya Zainab Ahmed ce ta bayyana hakan a Abuja.

Haka kuma ministar ta ce har yanzu ana cigaba da tsara kwarya-kwaryar kasafin kudi wanda za a samarwa da jami’an tsaro kayan aiki da kuma kula da wal-walarsu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!