Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Nasarar Abba Kabir a Kotu ba kuskure bane: Farfesa Odinkalu

Published

on

Farfesa a fannin shari’a Chidi Odinkalu, ya ce kundin shari’ar kotun ɗaukaka ƙara da ke tabbatar da nasarar Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ba kuskuren rubutu ba ne.

Da yake tsokaci kan taƙaddamar hukuncin kotun, Farfesa Odinaku, tsohon Shugaban Hukumar Kare Hakkin Dan Adam na Najeriya ya bayyawa wa gidan talabijin na Channels cewa, ko kaɗan ba za a kira abin da ke cikin kundin shari’ar kuskuren rubutun alkalan kotun ba.
“Wannan ba kuskuren rubutu ba ne. Wannan tsohon zance ne. Babu kotun da ta san abin da take yi da za ta fitar da irin wannan hukunci har ta sanya hannu a kai.

“Sai dai watakila a kotun gargajiya, ba ma kotun yanki ba, ballantana babbar kotu”.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!