Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Newcastle United ta Nada Eddie Howe a matsayin sabon mai horar da ‘yan wasanta

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta Newcastle United ta nada Eddie Howe a matsayin sabon mai horar da ‘yan wasanta.

Newcastle ta Nada Eddie Howe ne a ranar 8 ga watan Nuwambar 2021.

Eddie Howe, wanda ya ajiye aikin horar wa tun bayan raba gari da ya yi da Bournemouth, a watan Agustan 2020 bayan da suka koma gasar championship.

A yanzu haka dai mai horarwar ya sanya hannu akan yarjejeniyar shekara biyu da tawagar ta Newcastle.

Yanzu haka dai Kungiyar ta Newcastle na mataki na 19 da maki 5 a gasar Firimiyar kasar Ingila.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!