Bidiyo Ni kaina ban taɓa wanke riga ko wandon miji ba – Dr. Maryam Abba Published 11 months ago on November 7, 2022 By Anas Muhammad Mande Malamar addinin Musulunci Dr. Maryam Abubakar Abba ta kwalejin ilimi ta tarayya da ke Kano ta ce, ba dole bane mace ta yiwa miji wanki. Tace kyautatawa ce da maslaha a tsakanin ma’aurata, sai dai tace ita ma bata taɓa yin wankin ba, kuma bata fatan ta yi har a bada. Ga ƙarin bayanin da ta yi mana. Share this: RelatedRashin miji ne ya hanani yin aure –Maryam YahayaJuly 3, 2019In "Labarai"Kun san abinda ya hana jaruma Maryam Yahya aure?October 12, 2019In "KannyWood"Wani miji ya fasawa matar sa idoNovember 14, 2019In "Labarai" Related Topics: Up Next Barka da Hantsi: Yadda batun sauya takardun naira ya shafi kasuwar canjin kudade a Najeriya Don't Miss Freedom Global News 04-11-2022 You may like Click to comment You must be logged in to post a comment Login You must log in to post a comment. Listen LiveFreedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Your browser does not support the audio element. Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Your browser does not support the audio element. Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Your browser does not support the audio element. Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv Your browser does not support the audio element.
You must be logged in to post a comment Login
You must log in to post a comment.