Connect with us

Labarai

NMA ta bukaci gwamnatin Kano ta samar da kari cibiyoyin kiwon lafiya da kayan aiki

Published

on

Kungiyar Likitocin Najeriya NMA ta bukaci gwamnatin jihar Kano da ta kara samar da cibiyoyin kiwon lafiya da kayan aiki tare da gudanar da bita akai-akai domin kara horar da jami’an kiwaon Lafiya.

 

Shugaban kungiyar na kasa reshen Jihar Kano Dakta Abubakar Na-goma ne ya bayyana hakan a wani bangare na bikin makon Likitoci da a ke gudanarwa a wannan makon.

 

Ya kuma bukaci al’umma da su rika ziyartar Asubitoci lokaci zuwa lokaci domin duba lafiyarsu da hakan zai sa mutane su kula lafiyarsu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!