Labaran Wasanni
NPFL: Kano Pillars ta doke Ifeanyi Ubah

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta doke Ifeanyi Ubah da ci daya da nema a ci gaba da gasar cin kofin kwararru na shekarar 2020 zuwa 2021 a Najeriya.
An gudanar da wasanne a filin wasa na Adokiye dake a birnin Port-Harcourt na jihar Rivers.
Dan wasa Auwal Ali wanda akafi sani da Malam ne ya jefa kwallon daya a ragar Ifeanyi Ubah a cikin minti 23 ta hanyar bugun falen daya.
You must be logged in to post a comment Login