Wani matashi Samuel Ogundeji ya rasa idanun sa bayan da aka yi zargin cewa sashin yaki da fashin da makami na rundunar ‘yan sanda ta kasa...
Ma’aikatar albarkatun ruwa ta kasa ta ce kawo yanzu ta karbi takardun kamfanoni 30 daga hukumar dake kula da alamuran jingine kadarorin gwamnati ta kasa kan...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya nemi kotu ta ayyana shi ne ya lashe zaben bana da aka yi na ‘yan takarar...
Jam’iyyar APC ta bukaci shugaban hukumar zabe ta kasa INEC da ya gaggauta sauya wajen aiki ga shugaban hukumar reshen jihar Rivers, Mr. Obo Effanga. Hakan...
Jam’iyyar APC ta zargi kwamishinan yan sandan jihar Kano Muhammad Wakili da hada baki da jam’iyyar PDP wajen ganin an murda zaben Gwamnan a jihar nan....
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta kasa JAMB ta ce ba zata janye yin amfani da dangwalen yatsa ba wajen tantance masu zana jarrabawar a...
Yan najeriya biyu ne da suka yi nasara a gasar karatun alkur’ani mai girma a bana za su wakilci kasar nan a gasar karatun alkur’ani ta...
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewar, ba’a yi wa shugaban kasa Muhamamdu Buhari adalci ba, kan shuka mara ma’ana da ake wa shugaban kasa Muhamamdu daban-daban...
Kungiyar ma’aikatan kwadago ta kasa NLC ta bukaci hukumar zabe ta kasa INEC da ta tabbatar da an gudanar da sahihin zabe a jihohi shida da...
Rundunar ‘yan sandan jihar kano ta tabbatar da mutuwar Dan Kasar Lebanon din nan da masu garkuwa da mutane suka sace lokacin da suke tsaka da...