

Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta fito da wasu tsauraran matakai akan matuƙa baburan daidaita sahu, sakamakon yadda suke karya dokar tsaftar muhalli. Kwamishinan muhalli...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, ta kammala tantance ma’aikatan da tsohuwar gwamnati ta ɗauka su 12,566 inda adadin wa’inda suka cancanta su 9,332 ne adan haka...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja a yau Alhamis ta tabbatar da zaben gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya. Idan za a iya tunawa dai...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja a yau Alhamis ta tabbatar da zaben gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya. Idan za a iya tunawa dai...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja ta tabbatar da nasarar zaɓen gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa. A hukuncin da kotun ta yanke...
Farfesa a fannin shari’a Chidi Odinkalu, ya ce kundin shari’ar kotun ɗaukaka ƙara da ke tabbatar da nasarar Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ba kuskuren rubutu...
Shugaban Jam’iyyar APC na kasa, Dr Abdullahi Ganduje ya yi alhini bisa rasuwar darakta masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood Aminu Surajo Bono. Hakan na ƙunshe ne...
Ƙudurin dokar kasafin kuɗin baɗi, da gwamna Injiniya Abba Kabir Yusuf ya gabatar, ya tsallake karatu na biyu a zauren majalisar dokokin jihar Kano. Ƙudurin ya...
Kungiyar Mata masu katin Zabe na ƙasa reshen Kano ta ce tana goyon bayan hukuncin da kotu ta yanke kan zaben gwamnan Kano na zaɓen 2023...
Shirin Yanci da Rayuwa na Wannan Makon 20/11/2023 tare da Aisha Bello Mahmud. Latsa adireshin da ke kasa domin sauraren cikakken shirin https://www.youtube.com/watch?v=ydCPfkxJAoI