

Mataimakin gwamnan jihar kano Kwamarat Aminu Abdulsalam Gwarzo ya bukaci yan jaridu da jami’an yada labarai da su rinka rungumar sauyin da ake samu a...
Ƙungiyar yaɗa harkokin addinin Muslinci ta ƙasa ta yaba da irin kokarin da shugaban hukumar kula aikin hajji ta ƙasa NAHCON mai barin gado Zikrullah Hassan...
Hana ƴan chana shigowa kasuwanci a jihar Kano shine zai habbaka kasuwanci a jihar KanoG Gamayyar kungiyoyin ƴan kasuwar ƙasar nan reshen jihar Kano ta ce...
Kungiyar Likitocin Nijeriya NMA, ta bukaci, Iyaye da su tabbatar da sun yi wa ‘ya’yan su ‘yan kasa da shekaru biyar alluran riga kafin kamuwa da...
Kamfanin man fetur na kasa, NNPCL, ya gargadi mutanen da ke sayen man Fetur su na adanawa domin tsoron fuskantar karanci da karin farashinsa. Wannan gargadi...
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya tsallake rijiya da baya bayan wasu ‘yan bindiga sun buɗe wa ayarin motocinsa wuta a kan hanyarsa ta zuwa Abuja....
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya jagoranci buɗe cibiyar bincike kan addinin Musulunci da koyar da karatun Alqur’ani mai girma wadda aka yiwa laƙabi...
Mai martaba Sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero yayi kira ga gwamnatin tarayya kan ta bai wa manoma hadin kai wajen samar musu kayayyakin noma na...
Wasu ma’aikatan hukumar filin jirgin saman Malam Aminu Kano, jihar Kano sun gudanar da zanga-zangar lumana da safiyar yau Asabar sakamakon wani gini da hukumar sojojin...
Hukumar kiyaye afkuwar haɗɗura ta ƙasa reshen kano ta buƙaci darebobi da su ƙaucewa gudun wace sa’a da yin lodin da bai kamata ba musamman a...