Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Barcelona ta raba gari da Xavi Hernandez

Published

on

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona ta raba gari da mai horas warta Xavi Hernandez.

Xavi zai jagoranci wasan da Barcelona inda za ta kara da Sevilla a ranar Lahadi.

Wannan wasa dai shi ne wasan da zai jagoranta na ƙarshe da ƙungiyar.

Tuni dai Barcelona ke ƙoƙarin maye gurbin sa da Hansi Flick da tuni suka cimma yarjejeniyar baka da ɗan Jamus ɗin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!