

Gwamnati da al’ummar kasar Falasdin sun bukaci al’ummar musulmin duniya da su ci gaba da taya kasar da addu’oin fita daga cikin mawuyacin halin da suke...
Kotun daukaka kara dake zamanta a Abuja, ta sanya ranar Litinin 6 ga watan Nuwamba, 2023, domin sauraren karar da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya shigar...
Majalisar Wakilai a ranar Alhamis ta yi fatali da bukatar Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ta kashe Naira biliyan 5 daga cikin kwarya-kwaryar kasafin kudin tiriliyan...
Jarumar Kannywood, Hadiza Aliyu, wadda aka fi sani da Hadiza Gabon, ta maka wani mutum Bala Musa, ma’aikacin gwamnati, a gaban wata kotun Majistare da ke...
Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci al’ummar kasar nan dasu cigaba da rike al’adunsu na gargajiya duba da yanda al’adunsu suke neman...
Wata babbar kotun tarayya ta umurci gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin Injiniya Abba Kabir Yusuf, da ta ajiye naira biliyan 30 a cikin mako guda, biyo bayan...
Babbar kotun jihar Kano karkashin jagorancin mai shari’a Hafsat Yahaya Sani, ta aike da Bala Inuwa Muhammed tsohon Manajan Daraktan Hukumar KASCO da dansa Bala Inuwa...
This is to inform members of the general public that attention of Late Gen. Sani Abacha family have been drawn to the attempt of some people...
Gwamna Abba Kabir ya yi bankwana da wasu tagwayen da suke manne da juna domin yi musu aikin a ƙasar Saudiyya Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya gabatar da kiyasin kasafin kudi sama da Naira biliyan 357 na kasafin kudin shekarar 2024 ga majalisar dokokin...