Yadda bikin nadin Alhaji Aminu Bello a Matawallen Minjibir ya kasance 31-12-2022.
Jarumin fina-finan Hausa Sadik Sani Sadik ya caccaki masu cewa ƴan film suna koyar da tarbiyya. Sadik ya ce, tarbiyya tun daga gida ake yinta saboda...
Limamin Masallacin Triumph da ke Fagge a Kano Dr. Abdulmuɗallib Ahmad Giɗaɗo ya aike wa da Shugaba Buhari buɗaɗɗiyar wasiƙa kan ya binciki zarge-zargen da Ɗan...
Shugaban jam’iyyar PDP na Kano Alhaji Shehu Wada Sagagi ya yi watsi da kwamitin yaƙin neman zaɓen jam’iyyar da aka ƙaddamar a Kano. Hakan na cikin...
⦁ Kwamandan bijilanti na karamar hukumar Sumaila ya ce sun samu kiran waya da misalin karfe ukun dare kan wasu mutane da ake zargin masu garkuwa...
⦁ Wani magidanci Malam Sagir mai magani ya tarar da gasar matarsa da kanwarta bayan ya dawo gida da misalin 11 na dare. ⦁ Lamarin ya...
Gwamnatin Jihar Kano ta bada Umarnin a bude makarantun Firamare, Dana sakandire farkon mako Mai kamawa, don fara karatun zango na biyu. Daliban da suke makarantun...
Saurari shirin Kowane Gauta na ranar Laraba 04-01-2023, tare da Ibrahim Ishak Rano, domin yadda siyasar Kano ta kaya.
A cikin shirin Inda Ranka na ranar Laraba 04-01-2023, zaku ji cewa, an rasa sama da miliyan 100 a jami’ar Kimiyya ta Aliko Dangote. Wata mata...
Matashin Ɗan Jarida kuma tsohon saurayin Jaruma Rahma Sadau lokacin ƙuruciya Shu’aibu Abdullahi ya bayyana cewar har yanzu yana kewar Soyayyar da suka yi a makarantar...