

A ranar 5 ga Yuli ‘yan bindiga suka kai hari gidan Yarin Kuje Jami’an hukumar DSS sun cafke Tukur Mamu, a ranar 6 ga Satumba Gwamnatin jami’an...
Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar III, ya bukaci babban bankin Najeriya CBN, da ya kara wa’adin da ya sanya na daina amfani da...
Babban bankin kasa na CBN ya ce, sun aike da jami’an su zuwa bankuna domin tababar da zagayawar sabbin kudin da aka sabinta a hannun jama’a....
Za mu dau hukuncin kan wanda muka kama yana gudun wuce sa’a a titunan Jihar Kano Yawancin hadduran da akeyi suna faruwa ne sakamakon gudun wuce...
Sun wayi gari sun ga ana yanka filaye a cikin tashar So ake a tashe mu daga inda suka dade suna neman abincinsu Al’ummar da ke...
Cutar sarkewar numfashi da ta bulla a Kano ta yi sanadiyyar mutuwar mutane 25. Rahotanni sun nuna cewa, cutar mai suna “diphtheria” wadda aka fassarata da...
Ba zamu bari ayi amfani da miyagun kwayoyi a babban zaben kasa da ke tafe ba Duk wanda muka kama da shigo da kwayoyi za’a kama...
Anyi kira ga kungiyar marubuta dasu sanya ido akan masu yin tallace-tallace, wajen tabbatar da ana amfani da dai-daitacciyar hausa. Yawwancin harsuna suna amfani da...
A shekarar ne majalisar dokokin Kano ta sahale dokar kare gurbatar yanayi. A 2022 jihohin Kano, Kwara, Ribas, Cross Riba, Bayelsa, Delta, Kogi, Yobe, Kebbi,...
Kungiyar direbobin manyan motoci shiyyar Kano, ta bukaci hukumomi da su shiga cikin lamarin neman hakkin ran mamban su da ake zargin wani jami’in soja da...