Gwamnatin jihar Zamfara ta ce, an kama mutane 80 da ake zargi da taimakawa ‘yan bindiga a jihar. Wadanda ake zargi sun hadar da mata dake...
Tauraron TikTok Ashir Idris da aka fi sani da Mai Wushirya ya ce, sakamakon TikTok ya shiga sayar da magungunan mata. A zantawarsa da tashar Dala...
Kotun majistiri Mai lamba 58 karkashin Mai shari’a Aminu Gabari ta soma sauraron karar da jarumi Ali Nuhu ya shigar da Jaruma Hannatu Bashir. yayin zaman...
Hukumomin lafiyar abinci da muhalli na duniya sun fitar da wani shirin haɗin gwiwa don tunkarar duk wata annoba da ke barazana ga mutane da dabbobi....
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatinsa ta duƙufa wajen magance tsadar abinci a ƙasar nan. Buhari ya bayyana hakan ne lokacin da yake buɗe taron...
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid da Faransa Karim Benzema, ya lashe kambun gwarzon dan wasan Duniya bangaren maza na shekarar 2022,...
Da alama dangantaka ta ƙara yin tsami tsakanin mawaƙin APC Dauda Kahutu Rarara da Gwamnatin Kano. A baya dai tuni mawaƙin ya ayyana cewa ba zai...