Connect with us
  • Bidiyo3 years ago

    Nasiha zuwa ga Ƴan TikTok – Malam Abubakar Baban Gwale

    Malamin addinin Muslunci Sheikh Abubakar Abdussalam Baban Gwale ya ja hankalin masu amfani da dandalin TikTok kan su guji wuce gona da iri. Sheikh Baban Gwale...

  • An Tashi Lafiya3 years ago

    An Tashi Lafiya: Ahmad Kabo Idris 17-11-2022

    An Tashi Lafiya tare da Ahmad Kabo Idris.

  • Barka Da Hantsi3 years ago

    Barka da Hantsi: Tattaunawa kan dalilan da ke janyo haihuwar jariran da basu cika wata 9 ba

    Ranar 17 ga watan Nuwambar kowace shekara, rana ce da hukumar lafiya ta majalisar ɗinkin duniya ta ware domin kula da lafiyar ‘Bakwaini’ a duniya wato...

  • Bidiyo3 years ago

    Shirin Kowane Gauta na ranar Laraba 16-11-2022

    Shirin Kowane Gauta na ranar Laraba tare da Abdullahi Lawan Dalhatu.

  • Bidiyo3 years ago

    Shirin Inda Ranka na ranar Laraba 16-11-2022

    Shirin Inda Ranka na ranar Laraba tare da Nasir Salisu Zango.

  • Bidiyo3 years ago

    In za a yanka ni ba zan iya nuna aikin Sha’aban a Municipal ba – Ishaq Yakasai

    Ɗan takarar majalisar tarayyar jam’iyyar APC a ƙaramar hukumar Birni Alhaji Muntari Ishaq Yakasai ya bayyana ƙudurorin da yake son cimmawa idan ya zama ɗan majalisa....

  • Bidiyo3 years ago

    Duniyarmu A Yau: Tattaunawa kan rawar da mata za su taka wajen samar da shugabanci nagari

    A cikin shirin na wannan ranar an tattaunawa ne kan rawar da mata za su taka a siyasa da samar da shugabanci Nagari. Muna tare da...

  • Bidiyo3 years ago

    Shirin Kowane Gauta na ranar Talata 15-11-2022

    Shirin Kowane Gauta na ranar Talata tare da Ibrahim Ishaq Rano.

  • Bidiyo3 years ago

    Shirin Inda Ranka na ranar Talata 15-11-2022

    Shirin Inda Ranka na ranar Talata tare da Yusuf Ali Abdallah.

  • Barka Da Hantsi3 years ago

    Barka da Hantsi: Tattaunawa kan ayyukan gwamnatin Kano da ɓangarorin da ake fuskantar ƙalubale

    A cikin shirin na wannan ranar an yi duba ne kan aikace-aikacen gwamnatin jihar Kano da ɓangarorin da ake fuskantar ƙalubale tare da sauran batutuwa da...

Saurari Tashoshin mu kai tsaye

Freedom Radio Kano Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv

Kira +1(605)475 8105 domin sauraron mu kai tsaye

Ku kira wannan lambar domin sauraron mu kai tsaye.

Tune In

error: Content is protected !!