A ranar Alhamis 28 ga watan Oktoba, lauyoyin gwamnati 12 suka sake gabatar da shaida na biyu a gaban kotu kan ƙarar da gwamnatin Kano ta...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta ce kafin ƙarshen shekarar 2021 za ta kammala aiki kan kasafin baɗi da Gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar mata....
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar da kasafin kuɗin shekarar 2022 da ya kai naira biliyan 196 Gwamnan ya gabatar da kasafin ne a...
Haɗakar ƙungiyoyin manyan ma’aikatan jami’o’ i SSANU da na ma’aikatan jami’o’i da ba malamai ba ta ƙasa NASU sun yi barazanar tsunduma yajin aikin makwanni biyu....
Gwamna Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya zauna a zauren majalisar dokokin Kano domin gabatar da kasafin kuɗin 2022. Gwamnan ya isa majalisar tare da rakiyar...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA za ta kafa cibiyoyin gyaran hali da tarbiyya guda shida a shiyyoyin siyasa na ƙasar nan. Shugaban...
Shugaban ƙasa Muhammadu ya isa birnin Makka na ƙasar Saudiyya domin gudanar da ibadar Umrah. Shugaban na tare da tawagar sa, sun sauka a filin jirgin...
Majalisar dokokin jihar Plateau ta tsige shugaban majalisar, Hon Abok Ayuba Nuhu, daga shugabancin ta. Haka zalika majalisar ta canzashi da Hon. Sanda Yakubu da ya...