Gwamnatin tarayya za ta gina asibiti a fadar shugaban kasa da zai dauki gadaje 14. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ne ya amince da gina asibitin kamar...
Dakarun sojin kasar nan sun hallaka ‘yan Boko Haram masu alaka da kungiyar ISWAP, lokacin da suka yi yunkurin kaiwa sansani soji da ke Damboa a...
Hukumar kula da rabon arzikin kasa ta ce gwamnatin tarayya da Jihohi da kuma kananan hukumomi sun raba kudi naira biliyan dari bakwai na watan Satumba....
Gwamnatin tarayya ta ce za ta kara samar da karin na’urorin dake inganta tsaro a filayen jiragen saman kasar nan. Shugaban hukumar lura da zirga-zirgar jiragen...
Wasu magoya bayan kungiyar kwallon kafa na Manchester United sun ce suna fatan hukumar gudanarwar kungiyar za ta Kori mai horar da ita Ole Gunnar Solskjær...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, ta shirya tsaf don ƙulla alaƙa da ƙasar Denmark domin sarrafa shara ta zamo dukiya. Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje...
Hukumar KAROTA ta kori wani jami’inta mai suna Jamilu Gambo. Shugaban hukumar Baffa Babba Ɗan-agundi ne ya bada umarnin korar jami’in sakamakon kama shi da laifin...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya cire mai unguwar Ƙofar Ruwa B Malam Haruna Uba Sulaiman daga matsayinsa. Mai martaba sarkin ya tube...