

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayar da umarni ga gwamnan babban bankin Najeriya CBN Godwin Emefiele ya sauka daga muqaminsa. Baya ga gwamnan ma Buhari ya...
Malam Abduljabbar Kabara ya ce ya kori lauyoyinsa saboda sun saɓa yarjejeniyar da suka yi. Malamin ya bayyanawa kotun haka a ranar Alhamis yayin da ake...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya umurci ɗaukacin mambobin majalisar zartaswar tarayya da su ke neman takara a zaɓen 2023 su ajiye muƙaman su. Mai magana da...
Tsohon kwamishinan Ayyuka na jihar Kano Injiniya Aminu Aliyu Wudil ya fice daga jami’iyyar APC zuwa NNPP. Aliyu Wudi wanda a baya kwamishinan ayyuka ne a...