Mataimakin shugaban ƙasa Farfesa Yemi Osinbajo ya ziyarci jihar Kano domin yin ta’aziyyar ɗalibar nan Hanifa Abubakar da ake zargin malamainta da kashe ta. Mataimakin shugaban...
An gurfanar da wani matashi a gaban wata kotu bisa tuhumar kashe abokinsa da almakashi. Kotun Majistare mai lamba 35 ƙarƙashin mai sharia Huda Haruna ta...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta ware naira biliyan ɗaya domin biyan tsoffin ma’aikata kuɗaɗen garatutin su da suke bi. Kwamishinan yada labarai Malam Muhammad Garba...