Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta inganta wasan kwallon kafa mai taken 5 a side a jihar. Gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana...
Cibiyar hada-hadar al’amuran banki a Jami’ar Bayero da ke Kano, ta ce sai shugabanni sun bada kariya ga dukiyar al’umma sannan za a samu ci gaba....
Akalla ‘yan wasa 124, ne ake sa ran zasu fafata a gasar Kwallon Tennis ta Dala Hard Court , da zata gudana a birnin Kano Najeriya...
Masu tsaron raga: Courtois da Lunin da Fuidias. Masu tsaron baya sun hadar da: Carvajal da E. Militão da Alaba da Vallejo da Nacho da Marcelo...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci kungiyoyin kishin al’umma da su rika tallafawa wajen ciyar da harkokin Ilimi gaba a kasar nan....
Kotun ɗaukaka ƙara ta sallami matar nan mai suna Love ogar wadda ake tuhuma da satar yara 3 a Kano. Kotun karkashin mai shari’a Ita I....
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ce Najeriya ta mayar da hankali kan rage dogaro da arziƙin man fetir. Shugaban ya ce, ya zuwa yanzu Najeriya ta...
Barcelona za ta buga gasar La Liga ranar Laraba a gidan Rayo Vallecano ba tare da Ansu Fati ba. Ansu Fati ya ji rauni ne a...
Ƙungiyar tarayyar Afirka ta dakatar da ƙasar Sudan daga cikinta har sai an dawo da mulkin farar hula a ƙasar. Ƙungiyar ta ce juyin mulkin da...