Ma’aikatan sashin shirye-shirye sun karrama shugabar sashin Hajiya Aisha Bello Mahmud. Tawagar ma’aikatan sun karrama ta da yammacin ranar Litinin sakamakon yadda ta ke kula da...
Kyaftindin kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles Ahmed Musa ya ce tawagar a shirye ta ke data fuskantar ko wacce kasa a gasar cin kofin...
Kungiyar kwallon kaf ta Real Madrid ta lashe gasar Super Cup karo na 12 bayan doke Athletico Bilbao a ranar Lahadi 16 ga watan Janairun 2022...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta yi nasarar doke takwararta ta Niger Tornadoes Fc da ci daya mai ban haushi a gasar firimiya ta kasa...