Kwamitin da Gwamnatin Kano ta kafa na magance ayyukan Daba da shaye-shaye da kuma dawo da zaman lafiya, ya cafke fiye da matasa 50 a wani...
Hukumar hana sha da safarar miyagun ta kasa NDLEA ta kama mutane Ashirin da Biyu bisa zargin su da ta’ammali da dilancin miyagun kwayoyi a nan...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, ta cafke wasu daga cikin bata -garin da ta ke zargi da tayar da fadan daba a unguwannin Dan’agundi da Kofar...
Gwamnatin tarayya, ta bai wa manyan makarantun gaba da Sakandare umarnin rika fitar da sanarwa a kafafen yada labarai duk yayin da suke shirin daukar sabbin...
Gwamnatin tarayya, ta bayyana damuwa bisa yadda masu safarar mutane ke kara yawaita musamman ma ta hanyar kafar Internet da kuma suke amfani da hanyar wajen...
Gwamnatin tarayya, ta ce, za ta myar da harkokin Biza zuwa kafar Internet watau e-Visa daga ranar 1 ga watan Mayu. Ministan harkokin cikin gida na...
Ministan gidaje da raya birane Alhaji Yusuf Abdullahi ATA, ya bayyana kaduwarsa bisa rasuwar marigayi Galadiman Kano, Alhaji Abbas Sunusi. Ministan ta cikin wata sanarwa da...
Wasu daurarru da ke zaman jiran shari’a a gidan gyaran hali na Kaduna, sun bukaci shugaba Tinubu da majalisun tarayya da su samar da dokar magance...
Yayin da cutar Sankarau ke ci gaba da yaduwa cikin gaggawa a wasu daga cikin hohin Arewacin kasar nan, rahotonni sun tabbatar da mutuwar yara 60...
Rundunar Yan sandan jihar Kano ta haramta yin hawan Sallah a duka fadin jihar domin samar da tsaro a fadin jihar sakamakon rahotanni da hukumar ta...