Masu garkuwa da mutane sun sako mahaifiyar shugaban marasa rinjaye na majalisar dokokin jihar Kano Isyaku Ali Ɗanja. Ɗan majalisar ne ya tabbatarwa da Freedom Radio...
A ƙalla mutane 8 ne suka rasa ransu sakamakon wani turmutsutsu da ya faru yayin wasan Kamaru da kasar Komoros a gasar cin kofin Afrika da...
Direban Adaidaita sahun nan Abdulwahab Jibrin da hatsarin jirgin ƙasa ya rutsa da shi a nan Kano ya rasa ransa. Abdulwahab ɗan asalin unguwar Ƙofar Nassarawa...
An yi jana’izar ƴan kasuwa 9 na ƙaramar hukumar Gaya a nan Kano da suka rasa ransu jiya Litinin a wani hatsarin Mota. Gidan Rediyon jihar...
Ana zaman ɗar-ɗar a ƙasar Burkina Faso bayan juyin mulkin da sojoji suka yi tare da tsare tsohon shugaban ƙasar. Sojojin sun kuma sanya dokar hana...
Rundunar ƴan sandan jihar Zamfara ta kama wasu mutane da ake zargi da aikata laifuka, ciki harda wani lauya da ya yi Sojan Gona. Mai magana...