Connect with us

Bidiyo

Jam’iyyar PDP ta tabbatar da dakatar da Sanata Bello Hayatu

Published

on

Da yammacin ranar Alhamis ne jam’iyyar PDP reshen jihar Kano ta sake tabbatar da dakatarwar da aka yi wa Sanata Bello Hayatu sakamakon zargin sa da aikata zagon kasa a zaben 2019.

Dakatarwar dai ta biyo bayan umarnin kotu da jam’iyyar ta samu, yayin da ya rage sa’o’i kadan a gudanar da zaben sabbin shugabannin shiyyoyi.

Ahmad Hamisu Gwale ya nazarci umarnin na kotu tare da sanarwar da jam’iyyar ta bayar ga kuma rahoton sa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!