

Hukumar Zabe mai zaman kanta ta ƙasa INEC da kungiyoyin sufurin ababen hawa sun gudanar da taro don yin bitar yarjejeniyar fahimtar juna da suka rattaba...
Gwamnatin jihar Gombe ta dakatar da albashin ma’aikatan ta 731 sakamakon makarar su zuwa wajen aiki. Wadanda aka kora an kama su da laifin makara a...
Sufeton ƴan sandan ƙasar nan Usman Alkali Baba ya ce nan ba da jimawa ba za a dauki ƙarin kuratan ƴan sanda dubu ashirin a faɗin...
Mai horar da kungiyar Kwallon kafa ta Real Madrid, Carlo Ancelotti, ya kafa tarihin jagorantar wasanni a matsayin mai horarwa guda 801. Ancelotti dan asalin kasar...
Gamayyar kungiyoyin ma’aikatan lafiya ta ƙasa JUHESU sun yi kira ga gwamnatin tarayya da ta biya musu bukatun su kafin wa’adin tafiya yajin aikin su ya...
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta tabbatar da kama wasu masu garkuwa da mutane su biyu da kuma masu kai musu rahoton sirri. Kakakin rundunar SP...
Tsohon Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Barcelona daya koma kungiyar PSG Lionel Messi, ya ci kwallon sa ta farko a kungiyar tunbayan daya sauya sheka....