

Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta yi rashin nasara har gida a gasar cin kofin zakarun kungiyoyin kwallon kafar Turai ta Champions League. Madrid ta...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya amince da bai wa gidajen Redio da Talabijin guda 159 lasisi, don fara aiki a ƙasar nan. Shugaban hukumar kula da...
Rundunar Sojin Ruwa ta ƙasar nan ta nesanta kan ta da Kwamando Jamila Abubakar, jami’ar da ta zargi sojojin kasar Chadi da sayar da makamansu idan...
Ministan shari’a kuma antoni janar na ƙasa Abubakar Malami ya ce, ma’aikatar shari’a ta karbi buƙatu 320 a madadin wasu da aka yanke wa hukuncin kisa...
Hukumar bunƙasa fasahar sadarwa ta zamani ta ƙasa NITDA ta ce, fasahar sadarwa na taka muhummiyar rawa wujen bunkasa tattalin arziki a kasar nan da ma...
Mai martaba sarkin Karaye Alhaji Ibrahim Abubakar na II ya dakatar da dagacin Madobawa Malam Shehu Umar daga mukaminsa. Hakan na cikin wata sanarwar da mai...