

Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta tabbatar da mutuwar wasu mutane bakwai sakamakon zargin su da Maita a Kauyen ‘Dasin ‘Kwate dake karamar hukumar Fofore a...
Malam Abduljabbar Kabara ya zargi lauyoyin sa da yi masa shigo-shigo ba zurfi. Malamin ya bayyana hakan a gaban kotu, bayan da lauyoyin sa suka bayyana...
Mai sharhi kan al’amuran ilimi kuma malami a tsangayar ili a jami’ar Bayero da ke nan Kano ya bayyana tsarin ilimi kyauta kuma dole da gwamnatin...
Shugaban hukumar yaƙi da yi wa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa EFCC ya Abdurasheed Bawa ya samu sauƙi tun bayan faɗuwa da yayi a fadar shugaban...
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya karbi bakuncin shugaban hukumar kwallon kafa ta Duniya FIFA Gianni Infantino yau Alhamis 16 ga watan Satumbar shekarar 2021. Shugaban hukumar...