

Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya naɗa Malam Muhd Bala Sa’idu a matsayin sabon mai unguwar Goron dutse. Sarkin ya naɗa shi ne...
A wani mataki na magance matsalolin da muhalli ke fuskanta, gwamnatin jihar Kano ta ƙaddamar da dashen bishiya miliyan ɗaya a faɗin jihar. Kwamishinan muhalli Dakta...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars mai taken Sai Masu Gida, za ta buga wasan sada zumuni da kungiyar kwallon kafa ta Dabo Babes da ke...