

Gwamnatin Jihar Kano ta yi wa ma’aikatan ta su 130 ƙarin girma. Wata sanarwa da Daraktan Wayar da Kan jama’a na Hukumar kula da harkokin...
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta kasa da kasa ta Amnesty International, ta bukaci hukumomin Najeriya da su gudanar da bincike kan kisan matafiya a Jihar...
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantu ta Najeriya, JAMB, ta yi hasashen samun kuɗaɗen shiga watau IGR har naira biliyan 23 da miliyan 800 a shekarar...
Jam’iyyar NNPP reshen Jihar Kano ta zargi gwamnatin jihar da yi wa mambobinta muzgunawa da tsangwama ta siyasa. A wata sanarwa da Sakataren Yada Labarai na...
Mai bai wa tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai shawara kan harkokin yaɗa labarai, Muyiwa Adekeye, ya bayyana cewa kotu ta ɗage shari’ar da ake yi da...
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa NDLEA a Jihar Sokoto ta kama kilo 490.7 na tabar wiwi da kwalabe 17,568 na Codeine...
Gwamnatin Tarayya ta yi watsi da rahoton wasu ‘yan Majalisar Dokokin Amurka da suka zargi Najeriya da nuna wariya ta addini, tana mai cewa babu wata...
An gano gawarwakin ’yan kasuwar da aka kai wa hari aka kashe a hanyarsu ta zuwa ƙaramar hukumar Pankshin daga Jos, inda aka birne su a...
Gwamnanatin jihar Jigawa a ta ce tana iya bakin ƙoƙarinta don ganin an saki yarinyar nan Walida Abdulhadi ƴar asalin jihar da ake zargin wani jami’in...
Sabon harajin kashi 15 cikin 100 da shugaban Amurka, Donald Trump ya laftawa dukan ƙasashen duniya ya fara aiki. Shugaban ya sanar da matakin ne,...