Daraktan wasanni na kungiyar kwallopn kafa ta PSG Leonardo, ya ce, sun fara tattaunawa da ‘yan wasansu Neymar da Kylian Mbappe kan batun kwantiraginsu da kungiyar....
Za a dawo ci gaba da gasar cin kofin kwararru ta Najeriya wato NPFL na kakar wasa ta 2020 zuwa 2021 a ranar 6 ga watan...
Babbar Kotun birnin Abu Dhabi na hadaddiyar Daular Larabawa ta zartarwa wasu ‘yan Najeriya guda hukuncin dauri a gidan Yari sakamakon samunsu da laifin taimakawa kungiyar...
Kwamitin zabe na majalisar dokokin dattawar kasar nan ya ce za su fito da tsari na gudanar da zabe a kasar nan ta hanyar na’ura wato...
Rahotanni daga jihar Zamfara na cewar ƴan bindiga sun buɗe wuta ga tawagar da gwamnatin jihar ta aika zuwa Katsina. Farmakin yayi sanadiyyar rasa ran mutum...
Hukumar Hisbah ta Kano tace an kammala horas da jami’an ta dari biyu dabaru kan yadda kowanne jami’i zai iya fada da mutum biyar batare da...
A yau Litinin 9 ga watan Nuwamba aka yi bikin bada sandar girma ga sabon Sarkin Zazzau Alhaji Ahmad Nuhu Bamalli a birnin Zariya. Da yake...
Ma’aikatar lura da harkokin mata ta kasa da hadin gwiwa da hukumar dakile cuta mai karya garkuwar jiki da majalissar dinkin duniya da kuma kungiyar tarayyar...