

Kungiyar tsoffin daliban kwalejin Barewa sun gudanar da taron tattaunawa kan yadda za su gudanar da bikin cikar kwalejin shekaru dari da kafuwa nan da makwanni...
Daya daga cikin kotunan tafi da gidanka karkashin kwamitin tsaftar muhalli na jihar Kano ta yankewa wasu ‘yan kasuwa 5 hukuncin zaman gida kaso na tsawon...
Gwamnatin tarraya ta ce, an samu gobara a ma’aikatun gwamnati da ma masu zaman kansu har sau 20 daga farkon shekaran nan zuwan watan Octoban da...
Kungiyar malaman Jami’o’i ta kasa ASUU ta bukaci gwamnatin tarraya da ta taimakawa wadanda suka jikkata a zanga-zangar rushe ‘yan sanda ENDSARS. Wannan na cikin wata...
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanya dokar hana zirga-zirga a kananan hukumomi 23 na jihar. Kwamishinan cikin gida da al’amuran tsaro na jihar Kaduna Samuel Arwan ne...
Ranar yada labarai don ci gaba ta duniya, rana ce da ke mayar da hankali wajen fito da dabarun fitar da bayanai ta hanyar jin ra’ayoyin...
Daga Safara’u Tijjani Adam Hukumar lafiya ta Duniya WHO ta ayyana ranar 24 ga watan Oktobar kowace shekara a matsayin ranar yaki da cutar shan...
Shugaban hukumar hasashen yanayi ta kasa Mr. Clement Nze ya ce, gwamnatin tarayya zata raba tallafi ga wasu jihohin kasar nan da ambaliyar ruwa ta shafa...
Kwalejin ilimi ta tarayya a nan Kano FCE ta tsayar da ranar litinin 2 ga watan Nuwamba mai kamawa a matsayin ranar da za a koma...