

Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nada Mr. Lione Emmanuel Soccia a matsayin sabon mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Kano...
Ma’aikatar matasa da wasanni ta shawarci hukumar kwallon kafa ta kasa NFF da ta saka baki kan rikicin zaben kungiyar kwallon kafa ta jihar Anambra. Ma’aikatar...
Kungiyar dattawan arewa ta northern elders forum ta shawarci masu gudanar da zanga-zangar rushe ‘yan sandan SARS da su kawo karshen boren da suke yi. Hakan...
Wasu daga cikin bankunan kasuwanci na kasar nan za su fara bude sabon asusun ajiya ga ‘yan Najeriya wadanda za su ci gajiyar aiki na wucin...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje na tsaka da tattaunawar gaggawa da masu ruwa da tsaki kan ci gaba da samun zaman lafiya da kwanciyar hankali...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta musanta zargin cewa jami’anta sun hallaka wani matashi Saifullahi Abdullahi mai shekaru 23 a unguwar Ƙofar Mata da ke ƙaramar...
Babban kotun jihar Kaduna mai daraja ta daya karkashin jagorancin mai sharia Kabir Dabo ta fara sauraron karar da aka shigar gabanta na kalubalantar nadin da...
Daga wakiliyar mu Bushra Hussain Musa A makon da ya gabata ne dai daliban makarantun furamare da sakandare suka koma makaranta bayan da gwamnatin Jihar Kano...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta PSG Kylian Mbappe ya ja kunnen tsohon dan wasan kungiyar da ya koma Manchester United Edinson Cavani da ya kiyayi...
Kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano NBA ta bayyana damuwarta bisa yadda al’umma ke gaza ba su damar yin cikakken bincike a yayin da ake...