

Gwamnatin jihar Yobe ya bayar da umarnin rufe duka makarantun sakandiren kwana da ke faɗin jihar saboda barazanar tsaro. Cikin wata sanarwa da babban darakta yaɗa...
Rundunar ƴansandan jhar Kano ta buƙaci jami’anta su tsananta sanya idanu a kan iyakokin jihar. Kwamishin ƴanandan jihar, CP Adamu Bakori ne ya bayyana haka...
Shugaban hukumar tsaro ta farin kaya DSS ya kai wa Shugaban Ƙasa Bola Tinubu rahoton halin da ake ciki game da sace-sacen ɗalibai da ‘yanbindiga suka...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa batun tsaro shi ne babban ƙalubalen da ƙasar ke fuskanta a halin yanzu, musamman a yankin Arewa. Tinubu,...
Gwamnatin jihar Taraba a Najeriya ta umarci dukkan makarantun sakandare, na gwamnati da masu zaman kansu na kwana da su gaggauta tura ɗalibai gida saboda ƙarin...
Lauyan nan mai zaman kansa a Najeriya Barista Audu Bulama Bukarti ya bayyana cewa, lokaci ya yi da ya kamata dukkan hafsoshin tsaron Najeriya su tafi...
Gwamnatin Najeriya ta tura babban ministan tsaron ƙasar, Muhammad Badaru Abubakar, zuwa jihar Neja inda aka sace ɗalibai ‘fiye da 200’. Ƙaramin ministan tsaron ƙasar, Muhammed...
Tsohon ɗan takarar shugabancin kasar nan Atiku Abubakar ya ce har yanzu lokaci bai ƙure ba na ayyana dokar ta ɓaci kan matsalolin tsaro da suka...
Gwamnatin tarayya ta sanar da umarnin rufe makarantunta na sakandare na makarantun hadaka da ake kira da Unity Colleges. A wata sanarwa da ma’aikatar ilimi...
Mazauna garin Gulu da ke yankin ƙaramar hukumar Rimin Gado, sun buƙaci hukumomin tsaro da su gaggauta kai musu dauki, sakamakon yadda ’yan bindiga suka fara...