

A yayin da ake bikin ranar samun yancin Kan kasar nan a yau Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ce cikin nasarorin da jihar Kano...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya soki shugabannin kasar nan da suka gudanar da mulki tun bayan dawowa mulkin dimukuradiya a alif da dari tara da casa’in...
Shugaban kwamitin shirin bada tallafin Gwamnatin tarayya na Naira dubu ashirin-ashirin duk wata da aka fi sa ni da (SPW) a nan jihar Kano, Farfesa Mukhtar...


Gwamantin jihar Kano ta ce zata bawa shirin koyar da mata sana’o’in dogaro da kai fifiko, la’akari da yadda suke bayar da gudun mowa wajen samar...
Fadarsa shugaban kasa ta amince da Naira tiriliyan 13.08 a matsayin kudirin kasafin kudi na shekarar 2021. Ministar Kudi, da Tsare-tsaren Kasa, Hajiya Zainab Ahmed ce...
Gwamnatin jihar Lagos ta soke bikin ranar yancin kan Najeriya, sakamakon annobar Covid-19. Gwamnan jihar Babajide Sanwo-Olu wanda ya bayar da umarnin a wata sanarwa da...
Kotun majistare da ke Gidan Murtala, ta yi umarnin shugaban hukumar KAROTA Bappa Babba Ɗanagundi ya bayyana a gaban ta a zaman kotun na gaba, ko...
Gwamnatin jihar Katsina ta ayyana ranar 5 ga watan Oktoba a matsayin ranar da za’a bude makarantun sakandire da na firimare masu zaman kansu da na...
Gwamnatin tarayya ta ce ta fara wani shirin rage cunkoso a gidajen gyaran hali ta hanyar sakin kananan yaran da ke tsare a wannan lokaci na...
Majalisar kansiloli ta karamar hukumar Kumbotso da ke nan Kano, ta dakatar da shugaban karamar hukumar Alhaji Kabiru Ado Panshekara bisa zarginsa da karkatar da wasu...