

Kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano NBA ta bayyana damuwarta bisa yadda al’umma ke gaza ba su damar yin cikakken bincike a yayin da ake...
Jami’an kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid sun bayyana takaicin su duba da yadda James Rodriguez ya fara wasa a Everton da kafar dama. Rodriguez mai...
Gwamnatin tarayya ta ja hankalin masu zanga-zanga a kasar nan da su kiyaye abinda zai kawo tashe-tashen hankula da sabawa doka. Ministan tsaro Manjo Janar Bashir...
Gwamnatin tarayya ta ja hankalin masu zanga-zanga a kasar nan da su kiyaye abinda zai kawo tashe-tashen hankula da sabawa doka. Ministan tsaro Manjo Janar Bashir...
Yau Litinin ne kotun majistare da ke gidan Murtala ta sanya, kan shugaban hukumar KAROTA Baffa Babba Ɗanagundi da ya bayyana a gabanta ko kuma ta...
Ɗalibai ashirin da uku ne suka kamu da cutar corona a jihar Gombe bayan buɗe makarantun firamare da sakandire. Shugaban sashen lura da cutuka masu yaɗuwa...
Yau Litinin ɗalibai a Kano ke shiga mako na biyu da komawa makaranta. A ranar Litinin din makon da ya gabata ne aka buɗe makarantun firamare...
Al’ummar musulmi daga ko ina a faɗin duniya na ci gaba da gabatar da bukukuwan mauludi domin murnar zagayowar watan da aka haifi fiyayyen halitta manzon...
Babbar Kotun jihar Kano mai lamba bakwai karkashin jagorancin Justice Usman Na Abba ta bada umarnin dakatar da saurarar karar da aka shigar gaban Kotun Majistiri...
A yau Litinin ne za a fara horas da jami’an sabuwar rundunar ƴan sanda ta SWAT da zata maye gurbin rundunar SARS da aka soke. Rundunar...